PDP ce kaɗai jam’iyyar adawa a Nijeriya yanzu – Wike



Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana cewa jam’iyyar adawa kaɗai da ya sani a halin yanzu a Nijeriya ita ce PDP.

Wike ya bayyana hakan ne a wani taron manema labarai, inda ya ce sauran jam’iyyun siyasa ba su da tasiri a zahiri a fagen adawa a ƙasar.

A cewarsa, PDP ce kaɗai ke nuna ƙarfin adawa ga manufofin gwamnati, yayin da APC ke riƙe da madafun iko a matakin tarayya.

Comments

Popular posts from this blog

Zazzau Emir’s Defamation Case: Court Bars Claimant Over Non-Compliance, Adjourns Proceedings

Alleged 419 Case: Senator Abdu Kwari in Fresh Court Battle Over Property Deal

Maradin, Dan Saran and Wakilin Watsa Labaran Zazzau Honour Loyal Aides with Traditional Titles