Posts

Showing posts from May, 2026

Dan majalisar jiha na Gwale ya koma NDC bayan rasa tikitin takara a APC

Image
Ɗan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltar mazaɓar Gwale, Abdulmajid Mai Rigar Fata, ya fice daga jam’iyyar APC zuwa jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC). Tsohon gwamnan Kano kuma jagoran NDC, Rabiu Musa Kwankwaso ne ya tarɓe shi a gidansa da ke Maitama a Abuja ranar Alhamis. Mai taimaka wa Kwankwaso kan yaɗa labarai, Saifullahi Hassan, ya bayyana hakan ta shafinsa na Facebook, inda ya ce tare da Mai Rigar Fata akwai tsohon mataimakin shugaban ƙaramar hukumar Gwale, Kabiru Sani Auwal Obi, da Mahadi Isa Umar, waɗanda suma suka shiga NDC. Rahotanni sun ce Mai Rigar Fata ya sauya sheƙa ne bayan ya kasa samun tikitin APC domin sake tsayawa takarar kujerarsa a zaɓen gaba. Kafin haka, an zaɓe shi ɗan majalisa a 2023 ƙarƙashin jam’iyyar NNPP, kafin daga bisani ya koma APC tare da gwamna Abba Kabir Yusuf. Sauyin shekar ya zo ne bayan wata kotun tarayya ta buɗe ƙofa ga ’yan siyasa masu son komawa wasu jam’iyyu domin tsayawa takara a zaɓe mai zuwa. Jam’iyyar ADC ta ce hukun...

Yanbindiga sun kai hari garin Lakwaya a Kano inda su ka kashe mutane biyu

Image
‘Yanbindiga sun kai hari garin Lakwaya a Kano inda su ka kashe mutane biyu Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai hari kauyen Lakwaya da ke ƙaramar hukumar Gwarzo a jihar Kano a ranar Alhamis, inda suka kashe mutane biyu tare da sace shanun jama’a. Rahotanni sun bayyana cewa maharan sun shiga yankin tun wajen karfe 4:00 na yamma a kan babura sama da 30, kuma suka dade suna kai hare-hare kafin jami’an tsaro su isa yankin. Wani mai rike da mukamin sarautar gargajiya da ya nemi a sakaya sunansa ya shaidawa Daily Nigerian cewa, maharan sun shigo ne ta bangaren Dayi zuwa hanyar Dansarai daga jihar Katsina. “Yanzu haka ana fafatawa da su, sojoji sun iso yanzu haka, kuma ina tsaye a kan gawar daya daga cikin wadanda aka kashe,” in ji majiyar. Majiyar ta kara da cewa mutane biyu ne aka tabbatar sun mutu, daya dan kauyen Lakwaya ne, dayan kuma dan Katsina State ne, yayin da wasu da dama suka jikkata. “Zuwa yanzu ba mu ji cewa sun sace wani mutum ba, amma sun tafi da shanun jama’...

Kaduna Govt Revives Criminal Case Against Former Wazirin Zazzau

Image
The Kaduna State Government has revived the criminal case filed against the former Wazirin Zazzau, Alhaji Ibrahim Muhammad Aminu, after a long period without progress in the proceedings. The state government had initially charged Alhaji Ibrahim Aminu with offences bordering on forgery, use of forged documents, and violation of the Official Secrets Act during the selection process of a new Emir of Zazzau following the death of the late Emir of Zazzau, Alhaji Shehu Idris, in 2020. The matter was again mentioned before Chief Magistrate Court 1, Ibrahim Taiwo Road, Kaduna, for continuation of hearing. Speaking with journalists after the court session, the State Counsel from the Kaduna State Ministry of Justice, SS Idris, explained that the case was revived following the appointment of a new magistrate to the court. According to him, the change of magistrate caused the delay in the continuation of proceedings before the matter was re-listed for hearing. SS Idris further stated t...

Tasirin Zarge-zargen Cin Hanci Kan Makomar Siyasar Bauchi

Image
Daga Usman Dahiru, Bauchi.  Daga yadda rahotanni da zarge-zargen da ke alaƙa da rashin gaskiya ke ci gaba da fitowa dangane da tsohon jami’in NAPIMS, Bala Wunti, wanda ake alakantawa da zargin cin hanci da rashawa a lokacin da yake ofis, al’ummar Jihar Bauchi na ƙara fahimtar irin siyasar da aka dade ana yi a kansu: siyasa wadda ke amfani da mulki a matsayin kariya daga bincike, kuma a matsayin hanyar kare muradu na kai. Zarge-zargen da ke nuna yunƙurin amfani da jam’iyyun siyasa da kusanci da masu iko domin kauce wa yin hisabi ba abin mamaki ba ne ga masu bibiyar siyasar Bauchi. Tun da daɗewa akwai alamun cewa wasu mutane na ganin siyasa a matsayin mafaka ta kariya maimakon dama ta yi wa jama’a hidima. Abin baƙin ciki ne matuƙa cewa tattaunawa kan burin siyasa da rabon mukamai na faruwa a daidai lokacin da talakawa ke fama da fatara, rashin tsaro, rashin aikin yi da tsananin wahalar rayuwa. Maimakon mayar da hankali kan yadda za a inganta rayuwar jama’a, wasu ‘yan siya...

Bauchi’s Politics of Protection Must Give Way to Accountability

Image
By Usman Dahiru, Bauchi  From the way reports and allegations related to dishonesty continue to emerge concerning former NAPIMS official, Bala Wunti, with reports linking him to allegations of corruption during his time in office, the people of Bauchi State are increasingly beginning to understand the kind of politics that has long been played against them: politics that uses power as a shield against investigation and as a tool for protecting personal interests. The allegations suggesting attempts to use political party structures and closeness to those in power to evade accountability are not surprising to keen observers of Bauchi politics. For a long time, there have been clear signs that some individuals see politics as a refuge for protection rather than an opportunity to serve the people. It is deeply unfortunate that discussions about political ambitions and allocation of positions are taking place at a time when ordinary citizens are battling poverty, insecurity...

Kaduna Govt Promotes 321 NubaPoly Staff

Image
The Kaduna State Government has approved the promotion of 321 staff members of Nuhu Bamalli Polytechnic, in a move aimed at strengthening manpower and improving service delivery in the institution. The approval was conveyed in a letter dated April 28, 2026, signed by the Commissioner for Education, Abubakar Sani Sambo. The promotions, which take effect from January 1, 2026, cut across various cadres within the polytechnic, although they are subject to ratification by the institution’s governing council when reconstituted. Among those promoted are eleven Chief Lecturers, regarded as the highest academic rank, as well as six Deputy Registrars within the administrative cadre. The development is expected to further boost the institution’s capacity to introduce new academic programmes in the near future. Reacting to the development, the Rector of the institution, Mohammed Kabir Abdullahi, expressed appreciation to the Governor of Kaduna State, Uba Sani, for creating an enabling ...