Yusuf Buhari ya baiyana buƙatar da ta tsayawa takarar dan majalisar wakilai

 

Ɗan marigayi tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, wato Yusuf Buhari, ya baiyana aniyarsa ta tsayawa takara a zaɓen 2027.

Manema labarai sun rawaito cewa Yusuf na son yin takarar kujerar Majalisar Wakilai da yankin Sandamu/Daura/Mai’Adua a jihar Katsina, ƙarƙashin jam’iyyar APC.

Wani tsohon mai taimaka wa shugaban ƙasa kan yaɗa labarai, Bashir Ahmad, ne ya bayyana hakan a shafinsa na X, inda ya ce Yusuf ya ɗauki wannan mataki ne bayan tattaunawa da masu ruwa da tsaki na yankin na su. 


Comments

Popular posts from this blog

Zazzau Emir’s Defamation Case: Court Bars Claimant Over Non-Compliance, Adjourns Proceedings

Alleged 419 Case: Senator Abdu Kwari in Fresh Court Battle Over Property Deal

Maradin, Dan Saran and Wakilin Watsa Labaran Zazzau Honour Loyal Aides with Traditional Titles